The Return of the Prodigal Son (1976 film)

The Return of the Prodigal Son ( Larabci: عودة الابن الضال‎, fassara. Awdat Al Ibn Aldal) fim ne na wasan kwaikwayo na Masar da aka shirya shi a shekarar 1976 wanda direcor Youssef Chahine ya ba da umarni.[1][2][3]

The Return of the Prodigal Son (1976 film)
Asali
Lokacin bugawa 1976
Asalin suna عودة الابن الضال
Asalin harshe Egyptian Arabic (en) Fassara
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 120 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Youssef Chahine (en) Fassara
'yan wasa
External links

Labarin fim

gyara sashe

Ali ɗan wani fitaccen gida ne a wani gari na karkara, ya dawo bayan ya shafe shekaru 12 da tafiya. Fatan danginsa da na garin a kansa ya dogara ga nasarar da ya samu a Alkahira. Amma saboda jerin abubuwan da suka faru a cikin tsarin gine-ginen da ya gaza wanda ya haifar da rushewar hasumiya, an daure shi na shekaru 3. A gida, yana samun kyakkyawar tarbar mahaifinsa, mahaifiyarsa, amaryarsa, da ƙanensa. Amma ba da jimawa ba sai murna ta koma bacin rai yayin da iyali da gari suka ga ba zai iya gyara gazawar kamfanin iyali da kuma kashin bayan tattalin arzikin garin ba. Daga karshe dai a wajen bikin nasa, Ali ya dauki bindiga ya harbe kannensa da mahaifiyarsa.[4][5][6] Dan uwan Ali, Tolba, ya yi nasarar harbe Ali kafin su mutu da raunuka. Sai dai dan uwa Ibrahim ya samu nasarar tserewa kisan gilla kuma ya tafi ya yi digiri na biyu a fannin kimiyya a Alexandria.

'Yan wasan shirin

gyara sashe
  • Shoukry Sarhan a matsayin Tolba
  • Majida El Roumi a matsayin Tafida
  • Souheir El Morshdy a matsayin Fatima
  • Huda Sultan a matsayin The Mother
  • Mahmoud el-Meliguy a matsayin Uba
  • Ahmad Mehrez a matsayin Ali
  • Hesham Selim a matsayin Ibrahim

Duba kuma

gyara sashe
  • Cinema na Misira
  • Jerin fina-finan Masar
  • Jerin fina-finan Masar na 1970s
  • Jerin fina-finan Masar na 1976

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Youssef Chahine, the Cosmopolite of Egyptian Cinema". Harvard Film Archive. Archived from the original on 2018-08-30. Retrieved 2024-02-15.
  2. "The Return of the Prodigal Son". Misr International Films. Archived from the original on 2017-10-17. Retrieved 2024-02-15.
  3. "The Return of the Prodigal Son". Pyramide Films.
  4. "Youssef Chahine, the Cosmopolite of Egyptian Cinema". Harvard Film Archive. Archived from the original on 2018-08-30. Retrieved 2024-02-15.
  5. "The Return of the Prodigal Son". Misr International Films. Archived from the original on 2017-10-17. Retrieved 2024-02-15.
  6. "The Return of the Prodigal Son". Pyramide Films.