The Originals (fim)
The Originals ( Larabci: الأصليين , fassara. Al Aslyeen) fim ne na wasan kwaikwayo na asiri na ƙasar Masar na shekarar 2017 wanda Marwan Hamed ya bada Umarni.[1][2]
The Originals (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2017 |
Asalin suna | الأصليين |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) | thriller film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Marwan Hamed |
Marubin wasannin kwaykwayo | Ahmed Mourad (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Yan wasan shirin
gyara sashe- Maged El Kedwany a matsayin Sameer 'Aliwah
- Khaled El Sawy a matsayin Rusdy Abaza
- Menna Shalabi a matsayin Thoraya Galal
- Kenda Aloush a matsayin Mahitab
- Mohammed Mamduh
Duba kuma
gyara sashe- Cinema na Misira
- Jerin fina-finan Masar
- Jerin fina-finan Masar na 2010s
- Jerin fina-finan Masar na 2017
Nassoshi
gyara sashe- ↑ "Official Trailer of the New Film The Originals by Marwan Hamed Is Released". Mad Solutions.
- ↑ "THE ORIGINALS". Fantastic Fest. Archived from the original on 2019-08-20. Retrieved 2024-02-15.