The Legend of Ngong Hills (fim)

The Legend of Ngong Hills gajeran fim ne na shekarar 2011 na kasar Kenya wanda Kwame Nyong'o ya bada umarni, dangane da Maasai. An haska fim ɗin ya a 2011 Trinidad and Tobago Film Festival,[1] kuma ya lashe kyautar mafi kyawun wasan kwaikwayo, a bikin bayar da kyautar fim a karo na 8, a yankin Afrika.[2][3]

The Legend of Ngong Hills (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2011
Asalin suna The Legend of Ngong Hills
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Kenya
Characteristics
Genre (en) Fassara animated film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Kwame Nyong'o (en) Fassara
External links

Labarin shirin game da Ogre ne, wanda ya saba kai wa kauyen Maasai hari, amma sai ya yi soyayya da kyakkyawar budurwa mai suna Sanayian.

Yan wasan shirin

gyara sashe
  • Derek Assetto a matsayin Ogre
  • Doreen Kemunto a matsayin Sanaiyan
  • Steve Muturi a matsayin Mzee
  • Joseph Waruinge a matsayin Maasai Warrior
  1. "The Legend Of Ngong Hills". 19 July 2020. Retrieved 10 June 2020.
  2. "Kenyans The Legend on Ngong Hills wins AMAA". animationsa.org. Archived from the original on 8 August 2014. Retrieved 31 July 2014.
  3. "Trinidad and Tobago Film Festival: The Legend on Ngong Hills". ttfilmfestival.com. Retrieved 31 July 2014.