The Good Husband (Miji Nagari), fim ne na wasan kwaikwayo na Najeriya na shekarar alif 2020 wanda Dickson Iroegbu ya shirya Kuma ya bayar da umarni.[1] Taurarin shirin sun hada da Sam Dede da Monalisa Chinda a cikin manyan jarumai yayin da Francis Duru, Thelma Okoduwa-Ojiji, Paul Sambo da Bassey Ekpo Bassey suka taka rawar gani.[2][3] Fim din na bayani ne kan matsalolin da ake samu a zaman aure.[4][5]

An dauki fim din ne a babban birnin tarayya Najeriya wato Abuja.[6] Fim ɗin ya yi fice a ranar 13 ga Nuwamba shekarar 2020.[7] Fim ɗin ya sami mabanbantan ra'ayi daga masu suka.[8]

Yan wasan shirin

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. "Dickson Iroegbu's long Anticipated Movie, 'The Good Husband' sets for Cinemas". Modern Ghana (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  2. "The Good Husband". irokotv.com. Retrieved 2021-10-04.
  3. "The Good Husband Movie". thegoodhusbandmovie.com. Archived from the original on 2022-03-30. Retrieved 2021-10-04.
  4. read 5, News 1 min (2020-03-04). "THE GOOD HUSBAND MOVIE HITS CINEMAS FROM 17th APRIL". The Lagos Review (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  5. "THE GOOD HUSBAND". Genesis Cinemas (in Turanci). 2020-09-24. Retrieved 2021-10-04.
  6. "The Good Husband Full Movie Review". everyevery.ng (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  7. read, News 1 min (2020-03-17). "House Of Reps Endorse 'The Good Husband', A Movie From Award Winning Director, Dickson Iroegbu". The Lagos Review (in Turanci). Retrieved 2021-10-04.
  8. "Dickson Ireogbu's The Good Husband goes to Cinema". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-11-07. Archived from the original on 2021-10-04. Retrieved 2021-10-04.