The Girl from Carthage (fim)
The Girl from Carthage (da aka fi sani da sunan La fille de Carthage ) fim ne na shekarar 1924 na Tunisiya wanda Haydée Tamzali ya rubuta kuma Albert Samama Chikly ya ba da umarni.[1] Mark Smythe ne ya shirya wannan fim. TaurarinFim ɗin sun haɗa da Hayde Chikly, Ahmed Dziri, Abdelgassen Ben Taleb da Hadj Hadi Dehali a cikin manyan jarumai.[2]
The Girl from Carthage (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1924 |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Tunisiya |
Characteristics | |
Genre (en) | silent film (en) |
During | 17 Dakika |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Albert Samama-Chikli (mul) |
'yan wasa | |
Haydée Tamzali (en) | |
External links | |
Specialized websites
|
Ƴan wasan shirin
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Albert Samama Chikly". victorian-cinema.net. Retrieved 12 September 2017.
- ↑ "La fille de Carthage". rateyourmusic.com. Retrieved 12 September 2017.
- ↑ "AÏN-EL-GHEZAL (1924)". bfi.org.uk. Archived from the original on 13 September 2017. Retrieved 12 September 2017.
- ↑ "Diary Mary Beard". lrb.co.uk. Retrieved 12 September 2017.