The Demining Camp (fim)
The Demining Camp wani shirin fim ne na shekarar 2005 wanda Licínio Azevedo ya bada umarni. Shirin fim din nagabatar da matsalolin da suka shafi nakiyoyin da aka bari baya bayan yakin basasar Mozambique da kuma sakamakon ayyukan hakar nakiyoyi.
The Demining Camp (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2005 |
Asalin suna | Acampamento de Desminagem |
Asalin harshe | Portuguese language |
Ƙasar asali | Mozambik |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
During | 60 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Licínio Azevedo (en) |
External links | |
Bukukuwa
gyara sasheKyaututtuka
gyara sashe- Best documentary at the 3rd WECC - World Environmental Education Congress, Italy (2005)
- 2nd prize "Windows on the World" at the Festival di Cinema Africano, Asia e America Latina, Italy (2005)
- Best documentary of Cinemambiente, Italy Archived 2014-07-20 at the Wayback Machine (2005)
Hanyoyin Hadi na waje
gyara sashe- The Demining Camp - IMDb page about The Demining Camp
- Minas terrestres afectam 800 mil pessoas (Article in Portuguese)