Théorine Christelle Aboa Mbeza (an haife ta a ranar 25 ga watan Agusta, 1992) 'yar wasan ƙwallon raga ce 'yar ƙasar Kamaru. Ta kasance memba a kungiyar kwallon raga ta mata ta Kamaru a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016. [1]

Théorine Aboa Mbeza
Rayuwa
Haihuwa 25 ga Augusta, 1992 (32 shekaru)
ƙasa Kameru
Sana'a
Sana'a volleyball player (en) Fassara
Nauyi 78 kg
Tsayi 1.82 m

Ta lashe lambar zinare a gasar kwallon raga ta mata ta nahiyar Afirka ta shekarar 2017. [2] Daga nan ta shiga tare da tawagarta a gasar kwallon raga ta mata ta duniya ta shekarar 2018. [3] [4] Ta lashe lambar zinare a gasar kwallon raga ta mata ta Afirka 2021. [5]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Theorine Christelle Aboa Mbeza". Rio 2016. Archived from the original on August 6, 2016. Retrieved September 10, 2016.
  2. "Volleyball dames:qui sont ces championnes d'Afrique ?". quotidienmutations.cm (in Faransanci). 18 October 2017. Archived from the original on 4 April 2018. Retrieved 4 April 2018.
  3. "CDM (D): voici la liste du staff technique des Lionnes". Cameroon Volleyball Federation. Archived from the original on 3 October 2018. Retrieved 2 October 2018.
  4. "Cameroon Team Profile". FIVB. Retrieved 2 October 2018.
  5. Giacomo Tarsie (19 September 2021). "Campionati Africani F.: Terzo titolo consecutivo per il Camerun. Kenya sconfitto 3-1". www.volleyball.it (in Italiyanci). Archived from the original on 6 December 2021. Retrieved 23 April 2022.