Temple Hill Entertainment (kamfani)

Temple Hill Entertainment ko Temple Hill Productions kamfani ne Wanda ake amfani wajen samar da fina-finai da talabijin na Amurka, wanda masu samar da Wyck Godfrey da Marty Bowen suka kafa a shekarar 2006. Gidan wasan kwaikwayon ya samar da Jerin fina-finai na Twilight . A cikin 2020, ɗakin ya sanya hannu kan yarjejeniyar talabijin wanda yake tare da Lionsgate . [1]

Temple Hill Entertainment
Bayanai
Iri film production company (en) Fassara
Ƙasa Tarayyar Amurka
Mulki
Hedkwata Los Angeles
Tarihi
Ƙirƙira 2002
Wanda ya samar
templehillent.com
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. "Temple Hill Inks First-Look TV Deal With Lionsgate | Hollywood Reporter". www.hollywoodreporter.com. Retrieved 2020-10-07.