Tawagar kwallon kwando ta mata ta Afirka ta Kudu ta 'yan kasa da shekaru 18

Tawagar kwallon kwando ta mata ta Afirka ta Kudu ta 'yan kasa da shekaru 18 kungiyar kwallon kwando ce ta kasar Afirka ta Kudu wacce hukumar kwallon kwando ta Afirka ta Kudu ke gudanarwa . [1] Tana wakiltar ƙasar a gasar ƙwallon kwando ta mata ta ƙasa da shekaru 18 (ƙasa da shekara 18).

Tawagar kwallon kwando ta mata ta Afirka ta Kudu ta 'yan kasa da shekaru 18
Bayanai
Iri national basketball team (en) Fassara
Ƙasa Afirka ta kudu

Duba kuma gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. Profile - South Africa Archived 2017-08-09 at the Wayback Machine, FIBA.com, Retrieved 10 December 2016.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe