Tawagar kwallon kwando ta mata ta Afirka ta Kudu 'yan kasa da shekaru 16

Tawagar kwallon kwando ta mata ta Afirka ta Kudu ta 'yan kasa da shekaru 16 kungiyar kwallon kwando ce ta kasar Afirka ta Kudu wadda hukumar kwallon kwando ta Afirka ta Kudu ke gudanarwa . [1]

Tawagar kwallon kwando ta mata ta Afirka ta Kudu 'yan kasa da shekaru 16
Bayanai
Iri national basketball team (en) Fassara
Ƙasa Afirka ta kudu

Tana wakiltar ƙasar a gasar ƙwallon kwando ta mata ta ƙasa da shekaru 16.

Ta bayyana a gasar FIBA ta Afirka ta matasa 'yan kasa da shekaru 16 a zagayen neman cancantar mata na 2015.

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Profile - South Africa Archived 2017-08-09 at the Wayback Machine, FIBA.com, Retrieved 10 December 2016.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe