Tawagar Ƴan wasan Sanda ta Maza na Najeriya

Tawagar Ƴan wasan sanda ta maza na Najeriya tana wakiltar Najeriya a gasar kwallon sanda ta kasa da kasa. An bai wa tawagar tagulla a gasar wasannin Afirka ta 1987 .

Tawagar Ƴan wasan Sanda ta Maza na Najeriya
Bayanai
Iri national sports team (en) Fassara
Ƙasa Najeriya

Tarihin gasar gyara sashe

Gasar cin kofin Afrika gyara sashe

  • 1974 - Wuri na 4
  • 1983 - Wuri na 4
  • 2000 - Wuri na 5
  • 2005 - Wuri na 4
  • 2009 - Wuri na 4
  • 2017 - Wuri na 5
  • 2022 -</img>

Wasannin Afirka gyara sashe

  • 1987 -</img>
  • 1991 - Wuri na 5
  • 1995 - Wuri na 6
  • 2003 - Wuri na 4

Gasar cancantar shiga gasar Olemfic ta Afirka gyara sashe

  • 2007 - Wuri na 5
  • 2015 - Wuri na 5
  • 2019 – Janye

Gasar Kwallon Sanda ta Duniya gyara sashe

  • 2012-13 - Zagaye na 1
  • 2016-17 - Zagaye na 1

Duba kuma gyara sashe

  • Kungiyar wasan sanda ta mata ta Najeriya

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe