Muhammad Bashir Duamidaz
Ya yi rajista 4 ga Janairu, 2018
Latest comment: shekara da suka gabata 5 by The Living love in topic Hausa Wikimedians User Group
Hausa Wikimedians User Group
gyara sasheBarka da aiki Muhammad Bashir Duamidaz, Dangane da kokarin da mukeyi na ganin munsami amincewar UserGroup dinmu na HausaWikimedians, daga cikin tattaunawar da mukeyi da WikimediaFoundation (WMF), sun umurce mu, da cewan mu goge sunayen da kuka rubuta a members section na group din (idan baka taba rubutawa ba), sai mu sanar-daku, Ku sake rubuta sunanku a karo na biyu. dafatan zakayi kokari wurin sake sanya sunanka → Hausa Wikimedians User Group. Nagode sosai. The Living love (talk) 12:28, 24 ga Faburairu, 2019 (UTC)