197.210.226.248
Maraba da zuwa wannan shafin tattaunawa
Shafukan tattaunawa wurare ne inda mutane suke tattaunawa akan yadda zasu sanya bayanai a Wikipedia mafi dacewar abinda za'a iya yi anan kenan. Yi amfani da wannan shafin dan fara tattaunawa akan gyararrakin da akayi da wannan adireshin IP. Abinda kace anan zai zama a bayyane ga kowa ya gani. Yawancin adireshin IP sukan canza akai-akai, kuma akan samu mutane da dama na yin amfani dasu.
Wannan shafin tattaunawa ne na user da bai yi rajista ba. Idan kuna so, zaku iya kirkirar sabon account.