Tattaunawar Wikipedia:Wiki for Climate Change And Global Warm
Assalamu aliku warahamatullahi wa bawakatuhu. Barkanmu daa war hake tare da fatan kowa na lafiya ameen. Ina mai sanar da ku cewa, akwai taro na wikipedia da zan gudar Inshaallahu mai sune Wiki for climate change and global warm insha'allahu zai gudana a wata Febrailu shekara ta 2022. Dafatan Allah Yasa Mu dace ameen.
Ga maik son karin bayani, ga URL na project din:
Bissalam.
Dan uwanku a Wikimedia,
Umar-askira (talk)
Fara tattaunawa akan Wikipedia:Wiki for Climate Change And Global Warm
Shafukan tattaunawa wuri ne da mutane ke tattaunawa a Wikipedia mafi kyan zamanta shi ne. Shi ne zaku iya amfani da shafin dan fara tattaunawa da wasu akan yadda zaku inganta Wikipedia:Wiki for Climate Change And Global Warm.