Tattaunawar Wikipedia:Wiki Loves Sport people

Latest comment: shekara da suka gabata 2 by Abubakar A Gwanki

Assalamu Alaikum, sunana Abubakar A Gwanki Ni mai gudanarwa ne a Hausa Wikipedia. Naga kana ƙoƙarin ƙirƙirar shafi cikin harshen Ingilishi kuma a Hausa Wikipedia. Wannan kaucewa ka'idar rubutu ne a Hausa Wikipedia. Kayi hakuri ka maidashi zuwa a Hausa. Nagode –Abubakar A Gwanki (talk) 15:53, 8 ga Augusta, 2021 (UTC)Reply

Dawo zuwa shafin manhaja "Wiki Loves Sport people".