Wikipedia:Wiki Loves Sport people

Wiki Loves Sport
Maraba da zuwa Wiki Loves Sport People 2021!

Wiki Loves Sport People 2021 wata shiri ce da zata bunƙasa bayanai a Wikipedia akan harkokin wasanni da waɗanda suke fafatawa a ciki. wanda zai zo maku daga ranar 11 zuwa 15 ga Satumba na 2021.

  • Me cece? Shirin Wiki Loves Sports People an ƙaddamar da itace dan bunƙasawa da inganta bayanai akan harkokin wasanni da waɗanda ke yin wasanni a Wikipedia. Kuma wannan shiri bai ƙeɓe ga wani nau'in wasa ba, sai dai ya jiɓinci dukkan nau'ukan wasanni da ababen gudanar dasu. Cike gurbi a fannin wasanni shine manufar mu ta farko a wannan shiri, akan yin bayanai game da fannoni na wasanni da masu gudanar dashi, kuma amatsayin mu na masu taimakawa a Wikipedia muna maraba da duk irin gudunmawar da zaku iya badawa wurin yin rubutu akan abubuwan da suka shafi wasanni da kuke son ɗaurawa.
  • Yaushe ne? Daga ranar 11 Satumba zuwa 15 Satumba 2021
  • A ina? KADA Hive Technology Hub, Sambo Road Kaduna City centre, 10am prompt


  • Waye? Dukkanin mahalarta da editocin da suka kasance a wurin taron sune zasu kasance cikin waɗanda suka taimaka wa shirin da gudunmawarsu.

Participants

gyara sashe
Mahalarta zasu sanya hannu anan ƙasa ta hanyar sanya waɗannan alamu guda hudu! ~~~~