Tattaunawar Wikipedia:Shahara

Latest comment: shekara da suka gabata 1 by Em-mustapha in topic Neman Karin haske

Neman Karin haske

gyara sashe

@Em-mustapha...Barka da aiki..?? Shin dama ana saka ma Project pages na wikipedia reference??? Saifullahi AS (talk) 07:13, 9 Disamba 2023 (UTC)Reply

Wa Salam,
Barka dai Saifullahi AS,
E, ana sanya masu reference. Akan samu wani doka ko bincike da aka yi dangane da wani rahoto, kuma wataƙila wannan rahoto anyi amfani da shi a wannan shafin na project ɗin, haka yake sa ayi referencing wannan rahoton dan mai karatu ya gane cewa wannan bayanin sakamakon wani bincike ne ko kuma rahoton wani mawallafi ne. Em-mustapha talk 11:32, 9 Disamba 2023 (UTC)Reply
Dawo zuwa shafin manhaja "Shahara".