Tattaunawar Wikipedia:Gasar Wikitionary Editathon in Katsina

Latest comment: shekara da suka gabata 2 by Uncle Bash007 in topic Amin Waslm

Assalam

gyara sashe

Barka da ƙoƙari User:Uncle Bash007, ina ganin wannan shafi ta gasar Wiktionary, a manhajar Wiktionary tafi cancanta ayi ta, saboda acan ne gasar ta gudana, kuma editocin ma ayyukan su a can suke. Em-mustapha talk 15:15, 30 Disamba 2021 (UTC)Reply

Amin Waslm

gyara sashe

Ok man Musty nima nayi tunani haka sai nayi tunani ai Wiktionary words kawai ake ajiyewa.. but inshaa Allahu nan gaba za'ai inda yafi dacewa Uncle Bash007 (talk) 23:09, 30 Disamba 2021 (UTC)Reply

Dawo zuwa shafin manhaja "Gasar Wikitionary Editathon in Katsina".