Tattaunawar Wikipedia:Gasar Wikipedia20
Latest comment: shekara da suka gabata 3 by Abubakar A Gwanki
Barka dai Malam Ammarpad ina da wasu Tambayoyi game da wannan gasar
- Wani da ba dan Katsina ba zai iya shiga gasar?
- Akwai wani maudu'i na musamman da aka tanada domin gasar?
- Tayaya mutum zai shiga gasar?
- Akwai wani Hashtag na gasar?
- Wacce hanya aka bi domin sanar da mutane game da gasar?
- Yaushe za'a fara gasar?
- Yashe za'a gama gasar?