Tattaunawa:Yanyin kasar Hausa
Latest comment: shekara da suka gabata 1 by Baban Asiya in topic Assalamu alaikum. Wannan mukala tana (yanayin kasar hausa) tana da ingancin da bai kamata a goge ta ba. Na yi tane don ganin cewa, tana daya daga cikin fannonin ilimi Harshen Hausa. Kuma na bincika banga an yi ta ba. Wato, na ga irin su tarihin Hausa tarihin kasar Hausa, mazaunin kasar Hausa, dss. Kuma suna da alaka da juna.