Tattaunawa:Najeriya

Latest comment: watanni da suka gabata 3 by Wikiabdull in topic Manzon Allah

== shin nijeria ta samu yancin kai?

sau dayawa wasu marubuta sukan zake wajen cewa wai najeriya ta samu yancin kai daga turawan mulkin mallaka, amma a zahiri indan dubi ma'na da manufofi na yancin kan kasa se kaga cewa akwai banbanci me nisan gaske tsakanin da'awar da yan suke da zahiri.

nafadi haka sabida abubuwa kamar haka: 1: lokacinda bature ya kutso kansa nijeriya , nan arewa akebance, ya yaki wasu abubuwa na musamman yayi kokarin dauke wasu abubuwa daga wajenda suke yakawo nasa,

2: yaren al'ummah da tsarin gudanarwa,su ke nuna cewa,wannan al'ummar tanada tarihi, tanada yancin kai, kuma tanada mutunci, kima,kuma rashinsa shike nuna sabanin hakan,

 zan buga kamanceceniya anan:  kafin kotsen turawa nan , muna magana da anfani da karantarwa a garuruwanmu da ban daban da yarukanmu, kuma munabin tsarin gudanarwa na addinin islama wadda shine addinin mafi yawancin yan arewa, da turaan suka mamaye garuruwan mu ,se suka tsyarda hakan , suka kakaba mana nasu yaren, da karbin bindiga, da tursasawa, to bayan turawan sunfice, to menene yasa bamu koma magana da yaren mu ,kamar yadda abubuwa suke kafin zuwan turawan ba,

3:tsarin gudanarwarmu ,tsarin karatun mu, harma da abinda ake koyawa , yan uwanmu , da diyanmu, beyi daidai da tarihin kasarmuba, beyi kama da al'adun muba, iliman zamantakewar dan adam ma ba'a yi anfani damu irin namu tsariinba, abinda bakin ciki, me saka dan adam kuka shine cewa/; har yanzunnan , mu a kasar da ake karyar cewa tasamu yancin kai, da yaren ingilawa ake koyamana karatu, tarihin kasar muma ba mune muka rubuta ba, abin dayafi kowane qona rayi anan shine: wai tarihin kasashen mu, yafarane daga lokacin mamayar turawa yan mulkin mallaka yanzu wannan abubuwa, basu isa musan cewa; mu bamu da yancin kaiba,

4: shuwagabannin kasarmu basu iya magana, da yarukanmu ta tarukan duniya, wasuma basu iya ,magana ba ,basu kishin kasa, basu san abinda ke damin nasu mutanenba , amma wannan baze bada mamakiba tunda , an chusa musu rena kasarmu da tarihinmu, da rena kawunanmu , tunda ba'ama koya mana karatu d amaganar muba, kai kace ,mu maganarmu najasace, su kuma maganar turawa ,tsarka kakkace.

a koma baya ayi tinani .BAMU SAMI YANCIN KAIBA ==

Population Matters

gyara sashe

Hi, idan kana da lokaci, ina yin general request suna begen cewa wani ya iya shirya na na'ura code fassara cikin Hausa na Population Matters 'labarin da aka ambata. (Qarshe ina fatan don matsawa da labarin zuwa Ina son da take karanta a matsayin wani abu kamar "Population (a matsayin mai magana) da muhimmanci"). A labarin halin yanzu up for shafewa don haka ina tuntužar 'yan m fassara. A labarin ne a User talk:Gregkaye da kuma comments za a iya rage a: User:Gregkaye A hausa labarin shi ne karamin kwafi na babban labarin @ w: en: Population Matters. Duk wani taimakon da wani yawan, ko kuma yanayin related article za'a nuna godiya. Godiya sosai Gregkaye (talk) 07:45, 16 Yuli 2014 (UTC)

Manzon Allah

gyara sashe

Manzon da Allah (swt) ya aiko na karshe shi ne Annabi Muhammad (saw) kuma shi yake a matsayin jagoran su gabki daya. An haife shi a garin Makkah kuma ya girma a garin Makkah na tsawon shekara 53 sannan yayi hijira zuwa Madina a inda ya rayu na tsawon shekara 10 sannan ya bar duniya yana da shekaru 63 a duniya. Wikiabdull (talk) 13:16, 8 Satumba 2024 (UTC)Reply

Ku dawo shafin Najeriya.