Tattaunawa:Mutum
Latest comment: shekara da suka gabata 1 by Saifullahi AS in topic banbancin mutum da dan adam
banbancin mutum da dan adam
gyara sasheNayi kokarin hada wannanan mukalar da sashen ta na turanci mai taken "human" amma sai na samu cewa an rigada da anhada ta da mukala mai taken "Dan Adam'. Inaga yakamata a hade wannan mukalar ta mutum da kuma dan adam zuwa daya. Saifullahi AS (talk) 22:31, 2 Oktoba 2023 (UTC)