Tattaunawa:Kwadwo Mama Adams

Latest comment: shekara da suka gabata 1 by Uncle Bash007 in topic Kwadwo Mama Adams

Kwadwo Mama Adams

gyara sashe

Wannan mukala tana da matsaloli da dama. Da farko bamu da tabbacin ta cancanci ta tsaya a matsayin shafi mai zaman kanta. Kuma babu hujja bugu da kari ma mun kasa gane jinsin mukalai (mace ce ko namiji). Hakan yasa munyi wa wannan mukala alama na gogoewa, amma za ka iya bayani kuma inganta shi. Kuma ka tabbata ka bi wadannan kaidoji na Wikipedia Wikipedia:Biographies of living persons - Wikipedia

Patroller>> 16:11, 13 Nuwamba, 2022 (UTC)Reply

Ku dawo shafin Kwadwo Mama Adams.