Tattaunawa:Karin Magana
1 na zaune bai ga gari ba. 2 kowa yaci zomo yaci gudu. 3 ba girin-girin ba tayi mai. 4 an san biri nada wuya,ake daure shi a kugu. 5 dan guntun gatarin ka ya fi sari ka bani. 6 pankan-pankan ba shine kilishi ba tsomi mai kyau. 7 ayi dai mugani in tusa na hura wuta.
Fara tattaunawa akan Karin Magana
Shafukan tattaunawa wuri ne da mutane ke tattaunawa a Wikipedia mafi kyan zamanta shi ne. Shi ne zaku iya amfani da shafin dan fara tattaunawa da wasu akan yadda zaku inganta Karin Magana.