Alqur'ani littafi ne mai tsarki wanda Allah (swt) ya saukar da shi ga annabi Muhammad (saw) don ya karantar da mutanen da suka yi imani hukunce hukuncen addinin musulunci. An fara saukar da Alqur'ani a lokacin da annabin ya kai shekara 40 a duniya yayin da yake zuwa kogon da ake kira kogon Hira. An fara saukar da Alqur'ani ne da suratul Alaq kuma an kare saukar da Alqur'ani ne da wata aya a suratul Bakara

Fara tattaunawa akan Fari

Fara tattaunawa
Ku dawo shafin Fari.