Tattaunawa:Daina shan taba
Latest comment: watanni da suka gabata 9 by Erdnernie in topic Gyara Akan Mukalla
Gyara Akan Mukalla
gyara sasheAssalam, Barka da warhaka. Dan Allah ina tunanin wannan mukalla da ka wallafa bata cika kaidojin rubutawa kokuma wallafawa ba ka sake dubawa ka gyara kokuma adminszasu maidashi draft. Adiahn (talk) 23:58, 26 ga Faburairu, 2024 (UTC)