Tattaunawa:Auwal Jatau

Latest comment: watan da ya gabata by BnHamid in topic Gyara

Gyara

gyara sashe

Wannan makala akwai TALLA tattare da ita sosai, duba da haka na mayar ko gyara ta dai-dai da yadda ta ke a Wikipedia ta Turanci.

Idan har wanda ya rubuta makalar ko wani daban na so ya inganta ta, muna maraba da hakan, amman ya sanya bayanai masu ma'ana, kuma ya guji neman tallata asalin mai Makalar sannan ya sanya manazarta daga Madogara mai inganci, kamar BBC Hausa, Daily Trust, VOA, Sahara Reporter, da TRT d.s.s BnHamid (talk) 07:54, 22 Satumba 2024 (UTC)Reply

Ku dawo shafin Auwal Jatau.