Tashar Kyoto
Tashar Kyoto(京都駅, Kyoto-eki) tashar jirgin kasa ce ta fasinja dake cikin birnin Kyoto, Japan, wanda Kamfanin Railway na Yammacin Japan (JR West) ke gudanarwa.
Tashar Kyoto | |
---|---|
100 train stations in Kinki | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Japan |
Prefecture of Japan (en) | Kyoto Prefecture (en) |
City designated by government ordinance (en) | Kyoto |
Ward of Japan (en) | Shimogyō-ku (en) |
Coordinates | 34°59′08″N 135°45′31″E / 34.9856°N 135.7586°E |
Ƙaddamarwa | 5 ga Faburairu, 1877 |
|
Tarihi
gyara sasheAn bude tashar Kyoto a ranar 6 ga Fabrairu, 1877. Tare da keɓantawar Layin Jirgin ƙasa na Japan (JNR) a ranar 1 ga Afrilu, 1987, tashar ta kasance ƙarƙashin ikon Kamfanin Railway na Yammacin Japan.
Kididdigar fasinja
gyara sasheA cikin kasafin kuɗi na 2019, matsakaicin fasinjoji 450000 ne ke amfani da tashar kowace rana.
Duba kuma
gyara sashe- Jerin tashoshin jirgin kasa a Japan