Tashar Jirgin Kasa ta Bello
Tashar Jirgin Kasa Na Bello ita ne tasha ta biyu akan tashar jirgin ruwa ta Medellín daga arewa zuwa kudu akan layin A. Tana cikin tsakiyar garin Bello, birni na biyu mafi yawan mutane a cikin yankin babban birni, bayan Medellín. An buɗe tashar a ranar 30 ga watan Nuwamba shekara ta alif ɗari ta da cassain da biyar 1995, a matsayin ɓangare na ɓangaren buɗe layin A, daga Niquía zuwa Poblado .
Tashar Jirgin Kasa ta Bello | ||||
---|---|---|---|---|
metro station (en) | ||||
Bayanai | ||||
Sadarwar sufuri | Medellín Metro (en) | |||
Ƙasa | Kolombiya | |||
Date of official opening (en) | 30 Nuwamba, 1995 | |||
Adjacent station (en) | Madera station (en) da Niquía station (en) | |||
Layin haɗi | Line A (en) | |||
State of use (en) | in use (en) | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kolombiya | |||
Department of Colombia (en) | Antioquia (en) | |||
Subregion of Antioquia Department (en) | Aburrá Valley (en) | |||
Municipality of Colombia (en) | Belllo (en) |
Tashar ita ce hanyar shiga cikin gundumomin tsakiyar birnin kuma tana kan wani wuri mai matukar mahimmancin tarihi na wannan yankin na kwarin Aburrá : tsohuwar hanyar jirgin kasa ta Bello da masana'antun masaku na gargajiya.
Manazarta.
gyara sasheHanyoyin haɗin waje
gyara sashe- Tashar yanar gizon Medellín Metro (in Spanish)