Tariq Al-Ali ( Larabci: طارق العلي‎ ) (An haife shi ne a ranar 18 ga watan Janairu 1966), ya kasan ce ɗan Kuwaiti ne mai barkwanci kuma mai ba da rawa.

Tariq Al-Ali
Rayuwa
Haihuwa Al Jahra, 18 ga Janairu, 1966 (58 shekaru)
ƙasa Kuwait
Sana'a
Sana'a jarumi, ɗan wasan kwaikwayo da dan wasan kwaikwayon talabijin
Imani
Addini Mabiya Sunnah
IMDb nm4322312

Tarihin rayuwa

gyara sashe

Al-Ali ya rasa mahaifinsa kafin haihuwarsa. Ya fara wasan kwaikwayo a shekarar 1983 kuma ya halarci wasannin kwaikwayo da yawa, fina-finai da jerin TV.

Yayi aure, kuma yana da yara hudu.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe