Tarik Frimpong ɗan wasan kwaikwayo ne na Australiya / Ghana, mawaƙi kuma mai rawa daga Melbourne. fara fitowa a fim dinsa na farko yana taka rawar Angus a fim din Disney na 2018 Mary Poppins Returns. [1]

Tarik Frimpong
Rayuwa
Haihuwa Melbourne
ƙasa Asturaliya
Sana'a
Sana'a jarumi da musical theatre actor (en) Fassara
IMDb nm9059699
tarikfrimpong.com
Tarik Frimpong

Tarik ya taka rawar Young Simba a cikin Australian Production of The Lion King Musical .[2] Ya kuma bayyana a Bring It On: The Musical, yana taka rawar Twig a farkon Australiya. Tarik bayyana a matsayin Babban Standby a cikin MADIBA: Musical kuma ya bayyana a West End yana taka rawar Yarima Abdullah a cikin Disney's Aladdin the Musical .[3]


Tarik ya yi rawa ga masu yin rikodin da yawa ciki har da; Justin Bieber, FKA Twigs, Aston Merrygold, Missy Higgins, & Zhu .

Manazarta

gyara sashe
  1. "Tarik Frimpong". IMDb. Retrieved 2019-03-12.
  2. "Tarik Frimpong has 'the whole world at his feet' after film debut Mary Poppins Returns". Archived from the original on 2019-04-01. Retrieved 2024-03-02.
  3. "Aladdin the Musical: West-End Cast & Creatvie". Archived from the original on 2019-04-12.