Tarihin Darfur
Tarihin Darfur Gaba daya Darfur, gida ne na al'adu da kuma masarautu kamar masarautar Daju da Tunjur. An fara daukar tarihin Darfur ne a karni na 17th daga kiera dynasty. A shekarar 1875 dan kasar Masar ya kammala tarihin.
Tarihin Darfur | |
---|---|
aspect of history (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Sudan |
Dokar Masar
gyara sasheYan masarautar Darfur suna aiki a karkashin dokokin Masar duk da cewa suna Kasan turawan mulkin mallaka tun shekarar alif 1882. Dukda cewa anyi ta jerangiya, amma daga karshe suka samu yanci a shekarar 1881 a karkashin gwamnatin Ridol Carl Von Slatin.
Manazarta
gyara sasheAbu Abd' Allah Muhammad al-Idrisi in Nehemiah Levtzion and J. F. P. Hopkins, Corpus of Early Arabic Sources for West African History (Cambridge, 1981; republished Princeton, NJ: Marcus Wiener, 2000), p. 114-115; 124.
Andrew McGregor (2011): "Palaces in the Mountains: An Introduction to the Archaeological Heritage of the Sultanate of Darfur" in "Sudan&Nubia No. 15", p. 130-131
al-Maqrizi in Nehemiah Levztion and J. F. P. Hopkins, eds. and trans. Corpus of Early Arabic Sources for West African History (Cambridge, 1981, reprinted Princeton, NJ, 2000), pp 353-54.
Prunier, Gérard, Darfur: The Ambiguous Genocide, Cornell University Press, 2005, ISBN 0-8014-4450-0, pp. 8-24
"SUPPLEMENT TO THE LONDON GAZETTE, 25 OCTOBER, 1916". The Gazzete. 24 October 1916. Archived from the original on 7 November 2023. Retrieved 7 November 2023.