Taoyuan birni ne, da ke a Arewa maso Yamman ƙasar Taiwan. Taoyuan yana da yawan jama'a 2,245,059 bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Taoyuan a ƙarshen karni na sha tara bayan haifuwan annabi Issa. Shugaban birnin Taoyuan Cheng Wen-tsan ne.

Globe icon.svg Taoyuan
Flag of the Republic of China.svg Taiwan (en) Fassara
Taoyuan City - panoramio (1).jpg
Flag of Taoyuan City.svg
Administration (en) Fassara
State with limited recognition (en) FassaraTaiwan (en) Fassara
special municipalityTaoyuan
Shugaban gwamnati Cheng Wen-tsan (en) Fassara
Native label (en) Fassara 桃園市
Labarin ƙasa
Taiwan ROC political division map Taoyuan County.svg
 24°51′00″N 121°13′00″E / 24.85°N 121.2167°E / 24.85; 121.2167
Yawan fili 1,221 km²
Sun raba iyaka da New Taipei City (en) Fassara
Demography (en) Fassara
Yawan jama'a 2,220,872 inhabitants (Disamba 2018)
Population density (en) Fassara 1,818.9 inhabitants/km²
Other (en) Fassara
Foundation AlhamisambUTCAlhamis
Lambar kiran gida 03
Time zone (en) Fassara Taiwan time (en) Fassara da UTC+08:00 (en) Fassara
Twin town (en) Fassara Alameda County (en) Fassara
tycg.gov.tw…
Tutar birnin Taoyuan.

ManazartaGyara


Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.