Tanimu Akawu
Tanimu Akawu tsohon jarumi ne a masana'antar fim ta kasar Hausa wato Kannywood yayi fina finai da dama a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood, Yana taka rawa a matsayin uba a masana'antar.[1]
Tarihi
gyara sasheMuhammad tanimu shine Cikakken sunan sa anfi sanin sa da tanimu Akawu , ya Sami suna Akawu daga kakannin sa inda sunan ya bishi, an haife shi a jihar filato a garin Jos , a ranar 4 ga watan July shekarar 1974, yayi fina finai da dama a masana'antar[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.arewablogng.com/mata-yan-fim-cikakkun-karuwai-ne-tanimu-akawu/
- ↑ https://www.blueprint.ng/the-real-tanimu-akawu/
- ↑ http://hausafilms.tv/actor/tanimu_akawu
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-29. Retrieved 2023-07-29.