Thamsanqa 'Tamy' Moyo (an haife ta ranar 5 ga watan Janairu, 1998) ƴar wasan kwaikwayo ce ta ƙasar Zimbabue.[1] Ta yi fice bayan ta saki waƙarta ta 2016 "Ndibereke" an kuma san ta da rawar da ta taka a fim ɗin 2020 "Gonarezhou".[2]

Rayuwa ta farko gyara sashe

An haife ta ne ranar 5 ga watan Janairun 1998 a Harare, Zimbabwe. Mahaifinta Richard Kohola mai gabatar da shirye-shirye ne a Star FM Zimbabwe wanda aka fi sani da RK. Mahaifiyarta Doris Moyo da kakantarta Makwara ne suka haife ta.

Fina-finai gyara sashe

Year Film Role Genre Ref.
2020 Gonarezhou Chipo Film

Manazarta gyara sashe

  1. "Tamy Moyo career". pindula. Retrieved 19 October 2020.
  2. "NAMA opens Tammy Moyo acting career". herald. Retrieved 19 October 2020.