Tameka Jameson (an haife shi a 11 ga watan Agusta 1989) ƴar wasan tsere ce a Najeriya . Ta shiga gasar tseren mita 4 × 400 a Gasar Cin Kofin Cikin Gida ta Duniya ta IAAF na 2016. Ta girma ne a Amurka kafin ta fara fafatawa da Najeriya. [1]

Tameka Jameson
Rayuwa
Haihuwa 11 ga Augusta, 1989 (34 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango

Manazarta gyara sashe

  1. Tameka Jameson Archived 2016-04-14 at the Wayback Machine. Hurricane Sports. Retrieved on 21 March 2016.

Hanyoyin haɗin waje gyara sashe

  • Tameka Jameson at World Athletics