Tamar Ziskind
Tamar Ziskind ( Hebrew: תמר זיסקינד ; An haifeta a Fabrairu 23, shekarar 1985) 'yar takara ce ta sarauniyar kyau wadda ta wakilci Isra'ila a Miss World 2008 a Afirka ta Kudu,[1] Ta yi aiki a matsayin mai koyar da ilimin halayyar dan Adam kuma ta yi karatun likitan hakori.
Tamar Ziskind | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Haifa (en) , 23 ga Faburairu, 1985 (39 shekaru) |
ƙasa | Isra'ila |
Karatu | |
Makaranta | Hebrew Reali School (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Mai gasan kyau |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Miss World 2008: She will not but who will be?". New Vision. 23 January 2016. Archived from the original on 27 February 2019. Retrieved 23 January2016.