Tattaunawa:Muhammadu Maccido

Latest comment: shekara da suka gabata 1 by Saifullahi AS in topic Edit revertion

Edit revertion gyara sashe

@Gwanki, Barka da kokari....naga kayi reverting template din "hujja" dana sakama wannan mukalar, Inaso kaduba duka hujjojin da aka bayar kaga idan akwai wani wanda yakeda bayanan da aka gina mukalar dashi. NagodeSaifullahi AS (talk) 14:39, 17 Mayu 2023 (UTC)Reply

Nagode da ankararwa @Saifullahi AS, nayi gyaran ne bisa kuskure amma yanzu na gyara. Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 14:54, 17 Mayu 2023 (UTC)Reply
@Gwanki You are always welcome.Saifullahi AS (talk) 09:34, 18 Mayu 2023 (UTC)Reply
Ku dawo shafin Muhammadu Maccido.