Ina mai sanar da ku cewa wannan shafin yana daya daga cikin shafukan da'aka fi ziyarta a Hausa Wikipedia, yana bukatan a inganta shi makura domin samun nagarta a bangaren masu ziyartan shafukan Hausa Wikipedia, musamman ma yawanci su musulmai ne, hakan zai basu daman sha'awar karanta shafuka a Hausa Wikipedia, ina kira ga User:M-Mustapha da User:Abubakar A Gwanki da kuma User:DonCamillo da mu hadu dukkan mu domin inganta manyan shafukan da'a fi ziyarta a Hausa Wikipedia, Nagoe.-- An@ss_koko(magana)(aiki) 22:37, 6 Satumba 2020 (UTC)Reply

Tarihi tsin tsa gyara sashe

Aliyu m haruna S/DOSA

ZAwuyya SPECIAL GROUP
Ku dawo shafin Muhammad.