Yadda zamu inganta wannan shafi na Luca Pacioli gyara sashe

Shafun Luca Pacioli Yana bukatan Kara inganta shi

Inasan mu hadu mu Kara inganta don cigaban Hausa Wikipedia duba da irin muhimmanci sa a fannin lissafin kudi Wanda abunda na karanta kenan. Ko wani masanin lissafin kudin a fadin duniya wannan ne baban shi.

Nagode

Sai naji daga yanuwa editoci. Iliyasu Umar (talk) 12:57, 19 Satumba 2023 (UTC)Reply

Ku dawo shafin Luca Pacioli.