Tattaunawa:Ka'idar Cartagena akan Biosafety

Latest comment: shekara da suka gabata 1 by Gwanki in topic Ingancin fassara

Ingancin fassara gyara sashe

Aslm, da fatan kana lafiya @Gwanki. Wannan shafin da sauran shafuka da ka kirkira akan muhalli suna da kura-kurai da dama musamman wajen taken mukalun da fassaran kalmomi irinsu Biosafety, Biological Diversity etc. Nagode.Patroller>> 09:54, 3 Mayu 2023 (UTC)Reply

Na fahimci haka kuma yanzu haka ina kan ƙoƙarin gyara su Nagode Gwanki(Yi Min Magana) 10:02, 3 Mayu 2023 (UTC)Reply
Ku dawo shafin Ka'idar Cartagena akan Biosafety.