Talita Baqlah an haife ta a ranar 27 ga watan Oktoba shekarata alif 1995) 'yar wasan ruwa ce ta Jordan wacce ta fafata a wasannin Olympics uku a jere, a wasannin Olympic na shekarar 2012, 2016 da kuma 2020.[1]

Talita Baqlah
Rayuwa
Haihuwa Romainiya, 27 Oktoba 1995 (29 shekaru)
ƙasa Jordan
Sana'a
Sana'a swimmer (en) Fassara

Manazarta

gyara sashe
  1. "Talita Baqlah". olympedia.org. Retrieved 24 August 2022.