Talge
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Talge ko Talgi shine idan za a yi tuwon ake sa gari a tukunya sai a zuba ruwa byan ruwan ya tafasa tare da garin, shine talge ko talgi.