Tahoua sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Tahoua, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Tahoua. Bisa ga kidayar da akayi a shekarar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 500 361[1].

Tahoua


Wuri
Map
 14°48′45″N 5°22′58″E / 14.812594°N 5.382839°E / 14.812594; 5.382839
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Tahoua

Babban birni Tahoua
Yawan mutane
Faɗi 432,659 (2012)
• Yawan mutane 44.41 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 9,743 km²
makarantsr gomnati a tahoua
Shataletale a tohou

Manazarta gyara sashe

  1. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 6 January 2020.