Tagina
Tagina da Hausa sai kuma Tegina da yaren garin, Tagina gari ne da ke a Jihar Neja a tsakiyar Arewacin Najeriya. Wacce take a ƙarkashin karamar hukumar Rafi wato a cikin Jihar Neja Kagara.
A garin Tegina ne aka sace wasu ɗaliban Islamiyya [1]
Manazarta gyara sashe
- ↑ scherbel-Ball, Naomi (2 August 2021). "Ina gani aka rutsa dana mai shekara biyu da bindiga'". BBC Hausa. Retrieved 28 August 2021.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.