Tafkin Kompienga
Tafkin Kompienga wani tafkin ruwa ne a lardin Kompienga a kudu maso gabashin ƙasar Burkina Faso.[1] An gina madatsar ruwa ta Kompienga a cikin shekarun 1980 don samar da tafkin don dalilai na tattalin arziki.[1]
Tafkin Kompienga | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 176 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 11°08′20″N 0°38′04″E / 11.1389°N 0.6344°E |
Kasa | Burkina Faso |
A cikin shekarar 1985, masu nazarin alƙaluma sun yi hasashen cewa gina madatsar ruwa da tafkin Kompienga zai kawo kusan 15% na ƙaura zuwa yanki tsakanin 1985 zuwa 1990, 15% tsakanin 1990 da 1995, da 8% tsakanin 1995 da 2000 saboda dalilai na tattalin arziki. [2]
Sai dai samar da tabkin da madatsar ruwan ya haifar da sakamako a kan wasu kauyukan da ke bakin rafin wadanda ko dai gaba daya ko wani bangare ya mamaye taf da dam din ya yi.[3][4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 "Barrage de la Kompienga" . Ramsar Sites Information Service . Retrieved 25 April 2018.
- ↑ Burkina Faso Case Study Archived 2010-10-24 at the Wayback Machine, UNU, Retrieved on June 17, 2008.
- ↑ Burkina Faso Case Study , UNU, Retrieved on June 17, 2008
- ↑ Burkina Faso Case Study Archived 2010-10-24 at the Wayback Machine, UNU, Retrieved on June 17, 2008.