Tafkin Higa
Tafkin Higa wani karamin tafki ne da ke a gabashin kasar Burkina Faso, kusa da iyaka da Nijar.[1] Yana zubowa cikin kogin Babangou wanda ya ratsa cikin Nijar.[2] Yana da fadin hekta 228. [3] Yana kwance a tsayin mita 271 (ƙafa 889).[4] A cikin shekarar 2009 an haɗa wurin da ke kusa da tafkin Higa a cikin Jerin wuraren dausayi na Ramsar na mahimmanci a duniya (List of Ramsar wetlands of international importance).[5]
Tafkin Higa | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 261 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 13°36′49″N 0°43′18″E / 13.613622°N 0.721664°E |
Kasa | Burkina Faso |
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Lac Higa" . Ramsar Sites Information Service . Retrieved 25 April 2018.
- ↑ Mepham, Robert; R. H. Hughes; J. S. Hughes (1992). A directory of African wetlands . IUCN . p. 316. ISBN 2-88032-949-3 .
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedMepham
- ↑ "Burkina Faso Lakes" . Index Mundi. 2006. Retrieved 13 March 2010.
- ↑ Kibata, Cynthia (1 October 2009). "Twelve new Ramsar sites in Burkina Faso" . Ramsar Convention . Retrieved 13 March 2010.