Tafkin Dem wani karamin tabki ne dake arewacin kasar Burkina Faso, dake arewa da Kaya, kudu da yankin Sahel da kudu maso gabas da tafkin Bam . Yana shiga cikin White Volta. [1] Tsawonsa ya kai kilomita 5 da faɗinsa kilomita 2. [1] Yana kwance a tsayin mita 304 (ƙafa 997). [2] An sanya tafkin a matsayin Ramsar site tun a shekarar 2009. [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 "Lac Dem" . Ramsar Sites Information Service . Retrieved 25 April 2018.Empty citation (help)
  2. Mepham, Robert; R. H. Hughes; J. S. Hughes (1992). A directory of African wetlands . IUCN . p. 316. ISBN 2-88032-949-3 .Empty citation (help)
  3. "Burkina Faso Lakes" . Index Mundi. 2006. Retrieved 24 February 2010.