Taciana Cesar
Rayuwa
Haihuwa Olinda (en) Fassara, 17 Disamba 1983 (40 shekaru)
ƙasa Brazil
Guinea-Bissau
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
taciana

Taciana Rezende de Cesar Baldé[1] (née Lima) (an haife ta a ranar 12 ga watan Disamba shekarar 1988 a Olinda) 'yar ƙasar Brazil ce haifaffiyar kasar Bissau-Guinean 'yar wasan judoka ce.[2] Ta shiga gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 a gasar mata mai nauyin kilogiram 48, inda Galbadrakhyn Otgontsetseg ta fitar da ita a zagaye na biyu[3] Ta kasance mai rike da tuta ga Guinea-Bissau yayin bikin rufe gasar.[4]

A cikin shekarar 2019, ta yi takara a gasar mata mai nauyin kilogiram 52 a gasar Judo ta duniya ta shekarar 2019 da aka gudanar a Tokyo, Japan.[5]

Ta yi takara a gasar mata mai nauyin kilogiram 52 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020.

Manazarta

gyara sashe
  1. "Taciana Lima" . Olympedia . OLYMadMen. Retrieved January 4, 2022.
  2. "Judo CESAR Taciana - Tokyo 2020 Olympics" . Olympics.com/tokyo-2020/ . Tokyo Organising Committee of the Olympic and Paralympic Games . Archived from the original on 2021-08-09. Retrieved 2021-08-09.
  3. "Taciana Lima" . Rio 2016. Archived from the original on August 17, 2016. Retrieved August 17, 2016.
  4. "The Flagbearers for the Rio 2016 Closing Ceremony" . 2016-08-21. Retrieved 2016-08-22.
  5. "Women's 52 kg" . 2019 World Judo Championships . Archived from the original on 5 December 2020. Retrieved 5 December 2020.