Tabite or Not Tabite fim ne na wasan kwaikwayo na Moroccan da aka shirya shi a shekarar 2005 wanda Nabyl Lahlou ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1][2][3][4][5][6] Fim ɗin ya samu kwarin guiwa ne ta hanyar shari'ar Mohamed Tabet.[7][8] Iyalin Tabet sun shigar da kara don hana nuna samfoti na fim ɗin. Da aka gayyace shi kotu a Rabat, daraktan ya yi nasarar ɗaukaka kararsa da kansa, yana mai cewa hakkinsa ne ya shirya fina-finai a wannan lokaci. An gudanar da samfoti a ƙarshe a gidan wasan kwaikwayo na Mohamed V a Rabat.[9][3]

Tabite or Not Tabite
Asali
Lokacin bugawa 2006
Asalin harshe Larabci
Faransanci
Ƙasar asali Moroko
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Nabyl Lahlou
'yan wasa

Takaitaccen bayani

gyara sashe

Ali Brahma ya ziyarci ƙasarsa a karon farko domin halartar jana'izar mahaifinsa. Wannan tafiya ta farko zuwa kasar Maroko ta zo daidai da shari'ar kwamishinan 'yan sanda kuma wanda ya aikata laifin fyade Mohamed Mustapha Tabit. A kan jirgin da zai koma Paris, Ali ya gana da Zakiya Malik. Tare, suna duba cikin gwajin Tabet don rubuta wasan kwaikwayo da rubutun fim.[3][8]

'Yan wasa

gyara sashe
  • Sofiya Hadi
  • Nabyl Lahlou
  • Amal Ayuk
  • Mourad Abderrahim
  • Younes Megri
  • Othmane Jennane

Kyaututtuka da yabo

gyara sashe
  • Kyauta Mafi kyawun yanayi a bugu na 9 na bikin Fina-finai na Moroccan a Tangier.[10]

Manazarta

gyara sashe
  1. ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-17.
  2. "Africiné - Tabite or not Tabite". Africiné (in Faransanci). Retrieved 2021-11-17.
  3. 3.0 3.1 3.2 MATIN, LE. "Le Matin - "Tabite or not Tabite"". Le Matin (in Faransanci). Retrieved 2021-11-17.
  4. Orlando, Valérie K. (2011-05-05). Screening Morocco: Contemporary Film in a Changing Society (in Turanci). Ohio University Press. ISBN 978-0-89680-478-4.
  5. Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
  6. Brière, Jean-François (2008-01-01). Dictionnaire des cinéastes africains de long métrage (in Faransanci). KARTHALA Editions. ISBN 978-2-8111-4250-6.
  7. Gugler, Josef (2011-01-15). Film in the Middle East and North Africa: Creative Dissidence (in Turanci). University of Texas Press. ISBN 978-0-292-72327-6.
  8. 8.0 8.1 Orlando, Valerie; Orlando, Valérie K. (2011-05-24). Screening Morocco: Contemporary Depictions in Film of a Changing Society (in Turanci). Ohio University Press. ISBN 978-0-89680-281-0.
  9. Telquel 2006, 252 : 70
  10. "jurynat7". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-17.